In na mutu
In na mutu
In na mutu
In na mutu
In na mutu ?
Wai Wuta Ko Aljannah Zana Shigaa?
Ya Allah Ka Yafe Mini, ni mai Zunubi neh.
Yau In na mutu?
Mai Zan gaya wa Allah..
Yau in na mutu?
Wuta ko Aljannah Zana shiga?
Yau in na mutu?
Na Huta ko na Shiga Uku!
Kowa Baya tunanin mutuwa.
Barayin Gomnatii Suyi Nasu
Armed Robbers Suyi nasu
Bank Robbers Suyi nasu
Yahoo Boys Suyi nasu
Ritualist Suyi Nasu
Matan TikTok Suyi Ta Rawa Suna Just
Allah Ya Kyauta
Kowa Duniya
Bamu Tunanin Lahiiraa
Duniya Mai Karewa neh.
Lahira Shiineee Gida Na Gaskiya
Ya Kamata mu tuuba
In na mutu
In na mutu
In na mutu
In na mutu
In na mutu ?
Wai Wuta Ko Aljannah Zana Shigaa?
Ya Allah Ka Yafe Mini, ni mai Zunubi neh.
Yau In na mutu?
Mai Zan gaya wa Allah..
Yau in na mutu?
Wuta ko Aljannah Zana shiga?
Wayyo
Wayyo
Wayyo ni duniya
Zaki Kaimu kuma ki baro mu.
Ya Allah Mu Mai Zunubi neh
Allah Sa Mu Cika Da Imani.