Ki saurarini Yan mata
Intro
Alhaji drixxy muje mana
To muje mana
Is drixxy the drums machine
PRE CHORUS
Asalama’alakum yan mata
Nazo dasakone yan mata
Saurareni yan mata
Karki kujeni yan mata 2x
CHORUS
Kizo kizo kizooo mana yar gata 2x
Haba Yar fara Mai gashi
Haba yar fara Mai hanci 2x
VERSE
I don see my yarinya
Kwakwan yarinya
Allow me to spoil you
I gat the rabbas
Mekikeso what do u want
Kubada hanya ga Sarauniya
Ku girgiza buje yan mata
Ga Sarauniyan ku yar gata
PRE CHORUS
Asalama’alakum yan mata
Nazo dasakone yan mata
Saurareni yan mata
Karki kujeni yan mata 2x
CHORUS
Kizo kizo kizooo mana yar gata 2x
Haba Yar fara Mai gashi
Haba yar fara Mai hanci 2x
Outtro
I don see my yarinya
Kwakwan yarinya
Allow me to spoil you
I gat the rabbas